Kwamitin Ɗanyen Mai Ya Nuna Rashin Gamsuwa Da Jinkirin Haƙo Mai A Kolmani

Kwamitin Ɗanyen Mai Ya Nuna Rashin Gamsuwa Da Jinkirin Haƙo Mai A Kolmani …C0NTINUE READING HERE >>>

Kwamitin haƙar ɗanyen mai na hukumar tattara kuɗaɗen shiga da hada-hadar kuɗi (RMAFC), ya koka da jinkirin da ake samu wajen aiwatar da aikin haƙar ɗanyen man fetur a Kolmani wanda kamfanin Integrated Oil, ke yi da aka fara shekaru biyu bayan ƙaddamarwa.

Da yake zantawa da manema labarai jim kaɗan bayan ziyarar duba matakin da ake kan aikin, kwamishinan gwamnatin tarayya na RMAFC, Injiniya. Hassan Mahmoud, wanda shi ne muƙaddashin shugaban kwamitin ɗanyen mai, ya ce…

>

Leave a Comment