Da safiyar yau Talata 31 ga Disamban 2024, kwamitin kasa na Majalisar Ba Da Shawarwari Kan Harkokin Siyasa na Kasar Sin, watau CPPCC, ya gudanar da kwarya-kwaryan bikin maraba da sabuwar shekara ta 2025 a babban zauren taronsa, inda Shugaba Xi Jinping ya halarci bikin tare da gabatar da…
Kwamitin Kasa Na Majalisar CPPCC Ta Kasar Sin Ya Yi Bikin Maraba Da Sabuwar Shekara …C0NTINUE READING >>>>