Kwana 1 ga Barazanar Turji, an Yi Kazamar Fada Tsakanin Yan Bindiga, an Rasa Rayuka

Mummunan fada ta barke tsakanin tsagin yan bindiga a jihar Katsina wanda ya yi ajalin shugabanni ukuRahotanni sun tabbatar da cewa an gwabza ne a jiya Talata 17 ga watan Disambar 2024 a karamar hukumar Safana Hakan na zuwa ne kwana ɗaya bayan Bello Turji ya rikice da aka kama amininsa,…

Kwana 1 ga Barazanar Turji, an Yi Kazamar Fada Tsakanin Yan Bindiga, an Rasa Rayuka …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment