Jihar Cross River – Kwamishinan harkokin yawon shakatawa, fasaha, da al’adu na jihar Kuros Riba, Mista Abubakar Robert Ewa, ya riga mu gidan gaskiya.
Ewa ya rasu da yammacin ranar Laraba a Asibitin Kwararru na Arubah da ke Kalaba,, babban birnin jihar Kuros Riba da ke Kudu maso…
Kwana Ya Kare: Bayan Halartar Taro da Gwamna, Kwamishina Ya Riga Mu Gidan Gaskiya …C0NTINUE READING >>>>