Kwana Ya Kare: Mahaifiyar Gwamnan Jigawa Ta Rasu, Ya Nemi Addu’a

Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya sanar da rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Maryam Namadi UmarRahotanni sun tabbatar da cewa za a gudanar da jana’izar marigayiyar a yau da misalin karfe 4:30 na yamma a garin Kafin HausaGwamna Namadi ya bukaci jama’a su yi addu’a domin Allah…

Kwana Ya Kare: Mahaifiyar Gwamnan Jigawa Ta Rasu, Ya Nemi Addu’a …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment