Kwana Ya Kare: Tsohon Sakataren Gwamnatin Jiha a Najeriya Ya Rasu

An shiga jimami a jihar Kwara bayan samun labarin rasuwar tsohon sakataren gwamnatin jihar (SSG), Alhaji Saka Abimbola IsauMarigayin wanda ya taɓa riƙe muƙamin Antoni Janar kuma kwamishinan shari’a na jihar Kwara, ya rasu bayan ƴar gajeruwar jinya a ranar Asabar, 4 ga JanairuGwamnan…

Kwana Ya Kare: Tsohon Sakataren Gwamnatin Jiha a Najeriya Ya Rasu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment