Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, a karshen mako ya gana da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo a Abeokuta, jihar Ogun.
Kwankwaso ya gana da Obasanjo ne a dakin karatu na ‘Olusegun Obasanjo Presidential Library (OOPL)’ da ke…
Kwankwaso, Donald Duke Da Obasanjo Sun Tattauna Batun Shugabanci A Nijeriya …C0NTINUE READING >>>>