Shugaban Miyetti Allah, Bello Bodejo, ya shigar da kara don neman kotu ta ba da umarnin a sakin shi daga hannun DSSMatar Bodejo, ta bayyana cewa an tsare mijinta ba bisa ka’ida ba bayan rikici tsakanin Fulani da wani tsohon sojan ruwaLauyoyi sun ce tsare Bodejo ba tare da gurfanarwa…
Lauyoyi Sun Gano Kuskuren DSS a Tsare Shugaban Miyetti Allah, An Shigar da Kara …C0NTINUE READING >>>>