Likitocin Ondo sun tsunduma yajin aiki

Kungiyar Likitocin masu neman kwarewa a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Kimiyya ta Jihar Ondo sun fara yajin aiki na sai baba ta gani saboda rashin biyan albashi da kuma mummunan yanayin aiki.

A ranar Litinin, likitocin sun gudanar da zanga-zangar lumana dauke da kwalaye dauke…

Likitocin Ondo sun tsunduma yajin aiki …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment