Lokaci Ya Yi: Ɗaliban Jami’ar OOU 3 Sun Gamu da Ajalinsu a Kan Babban Titi a Najeriya

Ogun – Wani hatsarin mota da ya afku a titin Ago-Iwoye-Ilisan ya zama ajalin dalibai uku na jami’ar Olabisi Onabanjo (OOU) da ke Ago-Iwoye a jihar Ogun.

Mummunan lamarin, wanda ya faru da misalin karfe 3:30 na taakar rana jiya Juma’a, an danganta shi da gudun wuce gona da iri. 

Hatsarin…

Lokaci Ya Yi: Ɗaliban Jami’ar OOU 3 Sun Gamu da Ajalinsu a Kan Babban Titi a Najeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment