Ma’aikacin Asibiti Ya Yi Tsintuwar N40m, Ya ba Mai Su a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>
Wani ma’aikacin asibiti a jihar Kano ya nuna halin ƙwarai bayan ya yi tsintuwar maƙudan kuɗaɗe da suka kai N40mMalam Aminu Umar ya mayar da kuɗaɗen ga mai su jim kaɗan bayan ya dawo yana nemansu a inda ya manta da su a cikin asibitinShugabannin asibitin sun bayyana cewa an tura sunan ma’aikacin ga hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano domin karrama shi
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da…
>