Tsoffin ma’aikatan sun zargi bankin da karya dokokin cikin gida da na kwadago da jin ta baki kafin sallamarsu daga aikiMa’aikatan sun bayyana cewa tsarin sallamar ba bisa ka’ida ba ne, tare da neman kotu ta ayyana shi a matsayin haramtacceMai shari’a O. A. Osaghae ya bukaci…
Ma’aikata 1,000 da CBN Ya Sallama Sun Maka Shi Kotu, An Nemi Diyya Mai Tsoka …C0NTINUE READING >>>>