Ma’aikatan Kano Sun Yaba Wa Jagorancin Gwamna Abba Na Tausayi

Ma’aikatan Jihar Kano, sun jinjina wa Gwamna Abba Kabir Yusuf, bisa karramawar da ya samu na “Gwamnan Da Yafi Tausaya wa Ma’aikata” wanda Ƙungiyar Ƙwadago ta Nijeriya (NLC), reshen Kano, ta bayar.

A cikin saƙon taya murna da ya sanya wa hannu, Shugaban Ma’aikatan Jihar…

Ma’aikatan Kano Sun Yaba Wa Jagorancin Gwamna Abba Na Tausayi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment