Mojisola Lasbat Meranda ta kafa tarihin zama mace ta farko da aka zaɓa a matsayin shugabar majalisar dokokin Jihar Legas.
An zaɓi Meranda ne bayan da aka tsige tsohon shugaban majalisar, Mudashiru Obasa, a wani zaman majalisar da aka yi ranar Litinin.
Meranda mai shekara 44, tana…
Mace Ta Farko Ta Zama Shugabar Majalisar Dokokin Jihar Legas …C0NTINUE READING >>>>