Mafi qarancin albashi: Ma’aikata sun rufe Kaduna, Nasarawa

Mafi qarancin albashi: Ma’aikata sun rufe Kaduna, Nasarawa …C0NTINUE READING HERE >>>

Ma’aikata a jihohin Kaduna da Nasarawa, a ranar Litinin sun fara yajin aikin gargadi na mako guda domin neman a aiwatar da sabon mafi karancin albashi na kasa da kuma gyara sakamakonsa.

A jihar Nasarawa an rufe ofisoshin gwamnati da suka hada da majalisar dokokin jihar da kotuna da ma’aikatu.

Comrade Ismaila Okoh, shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya NLC a Nasarawa, ya ce yayin da gwamnati ta yi alkawarin biyan mafi karancin albashi na N70,500, amma ta kasa samar da…

>

Leave a Comment