Magana kan Bello Turji Ya Jawo Matsala, an Zargi Yan APC da Kai Hari kan Jigon Jam’iyyar

Jigon APC a jihar Zamfara, Dr. Sani Shinkafi ya ce an yi yunkurin kashe shi yayin walimar aure a masallacin Juma’a a GusauShinkafi ya zargi wasu ‘ya’yan APC da hannu a yunkurin, yana danganta lamarin da tsokacin da ya yi kan Bello TurjiJam’iyyar APC a Zamfara ta yi Allah wadai…

Magana kan Bello Turji Ya Jawo Matsala, an Zargi Yan APC da Kai Hari kan Jigon Jam’iyyar …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment