Abuja – A ranar Litinin din nan, 16 ga watan Disambar 2024, Kotun Koli ta yi watsi da karar da ke neman korar Shugaba Bola Tinubu daga mukaminsa.
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida
Magana ta kare, Kotun Koli Ta Yanke Hukuncin Karshe kan Shari’ar Tsige Tinubu …C0NTINUE READING >>>>