Wata ƙungiyar magoya bayan FC Barcelona mai suna ‘Sun Um Clam’ ta bukaci shugaban ƙungiyar Joan Laporta akan yayi murabus daga kan muƙamin nashi na shugabancin ƙungiyar bayan abinda suka kira gazawa da yayi wajen yin rajistar sabbin yan wasa.
A lokacin bazara Barcelona ta dauko…
Magoya Bayan Barcelona Sun Fara Cire Rai Akan Laporta …C0NTINUE READING >>>>