Majalisa Ta Fahimci Halin da Ake Ciki, Ta Taso Bankin CBN a Gaba kan Takardun Kuɗi

Majalisa Ta Fahimci Halin da Ake Ciki, Ta Taso Bankin CBN a Gaba kan Takardun Kuɗi …C0NTINUE READING HERE >>>

Majalisar Wakilai ta sa baki kan ƙarancin takardun kudin da ake fama da shi a ƴan kwanakin nan a NajeriyaA zaman ranar Talata, 10 ga watan Disamba, majalisar ta bukaci babban banki CBN ya magance matsalar cikin gaggawaMajalisar ta kuma ba kwamitin harkokin banki mako guda ya gudanar da bincike kan lamarin sannan ya haɗa mata rahoto

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da kullum

FCT Abuja…

>

Leave a Comment