Majalisar Dattawa ta yaba wa Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, bisa ƙoƙarinsa wajen gudanarwa da yaɗa bayanai kan manufofi da shirye-shiryen gwamnati.
An yi masa wannan yabon ne a ranar Talata yayin da ya bayyana a gaban Kwamitin Majalisar Dattawa…
Majalisar Dattawa Ta Jinjina Wa Ministan Yaɗa Labarai Ta Nemi Karin Kasafin Kuɗi Ga Ma’aikatarsa …C0NTINUE READING >>>>