Majalisar Dattawan Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe Kan Kudurin Sake Fasalin Haraji

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe Kan Kudurin Sake Fasalin Haraji …C0NTINUE READING HERE >>>

Abuja, Nigeria — 

A zaman Majalisar na karshen makon nan sai shugaban masu rinjaye a Majalisar Dattawa Opeyemi Bamidele ya bayyana a zauren Majalisa cewa, babu inda Majalisar dattawa ta ce za ta dakatar da aiki akan kudurin, kasancewa kudurin daga bangaren gwamnati ya ke, saboda haka su ne kadai za su iya janye shi.

Opeyemi ya ce Majalisar ta mika Kudurin ga kwamitin kula da harkokin kudi domin ya yi bitar kudurin daya bayan daya har ya bude dandalin sauraron bahasin jama’a akai. Ya ce…

>

Leave a Comment