Majalisar dokokin jihar kano ta ce gyaran dokar canja sunan Yusuf Maitama sule University zuwa Northwest za ta yi gyara ne a kan sunan makarantar kawai ban da kunshin dokokin dake gudanar da ita.
Shugaban Masu rinjaye na majalisar Lawan Hussaini Dala ne ya bayyana hakan jim…
Majalisar dokokin Kano ta yi zama a kan kudirin kara wa’adin aikin malamai zuwa shekaru 70 …C0NTINUE READING >>>>