Majalisar Dokokin Najeriya Ta Tsawaita Amfani Da Kasafin Kudin 2024 Da Watanni 6

Washington dc — 

Majalisar Dokokin Najeriya ta tsawaita wa’adin aiwatar da kasafin kudin 2024 da watanni 6, kamar yadda Shugaban Majalisar Dattawan kasar Godswill Akpabio ya bayyana a yau Laraba yayin gabatar da kasafin kudin 2025 da shugaba Bola Tinubu ya yi.

“Mun ga irin kwazon da aka…

Majalisar Dokokin Najeriya Ta Tsawaita Amfani Da Kasafin Kudin 2024 Da Watanni 6 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment