Majalisar Legas Ta Lissafa Kura Kuran da Suka Jawo Tsige Shugabanta bayan Shekaru 10

Majalisar Dokokin Legas ta tsige Mudashiru Obasa bisa zarge-zargen almubazzaranci da dukiyar gwamnati da hada ‘yan majalisa fada da junansuMojisola Meranda, mai wakiltar Apapa I, ta maye gurbinsa, inda ta zama mace ta farko da ta dare kujerar Kakakin Majalisar Dokokin Jihar LegasBayan…

Majalisar Legas Ta Lissafa Kura Kuran da Suka Jawo Tsige Shugabanta bayan Shekaru 10 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment