Manyan Bankunan Kasa Na Sin Da Nijeriya Sun Sabunta Yarjejeniyar Musayar Kudi

Bayan samun amincewar majalisar gudanarwar kasar Sin, babban bankin kasar Sin da babban bankin Nijeriya sun sabunta yarjejeniyarsu a kan musayar kudaden kasashensu da jimillarsu ta kai RMB yuan biliyan 15 ko kuma kudin Nijeriya kimanin Naira tiriliyan 3 da biliyan 280.

Yarjejeniyar…

Manyan Bankunan Kasa Na Sin Da Nijeriya Sun Sabunta Yarjejeniyar Musayar Kudi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment