A samu canji sosai a masana’antar Kannywood; daga CD zuwa sinima, zuwa YouTube da kuma neman shiga manhajojin duniyaA shekarar 2024, masu shirya finafinai sun yi kokari wajen samar da finafinan da suka kayatar da masu kallo fiye da a bayaLegit Hausa ta zakulo wasu finafinan Kannywood…
Manyan Mata da Wasu Finafinan Kannywood 4 da Suka Yi Tashe a Shekarar 2024 …C0NTINUE READING >>>>