Manyan Najeriya Sun Hallara Jigawa Auren ‘Yar Gwamna Umar Namadi

Rahotanni sun nuna cewa an daura auren ‘yar gwamnan ihar Jigawa, Dr Umar A. Namadi a babban masallacin jihar da ke birnin Dutse Manyan mutane a Najeriya ciki har da gwamnoni, tsofaffin gwamnoni, ministoci, sanatoci da sauransu sun halarci bikin Bayanai sun nuna cewa limamin masallacin…

Manyan Najeriya Sun Hallara Jigawa Auren ‘Yar Gwamna Umar Namadi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment