Zahra’u Adam Matashiya ce mai hazaka da jajircewa kan neman ilimi, inda ta shawarci mata da su dage da karatu domin a cewarta idan mata suka yi karatu za su taimakawa kansu da ‘ya’yansu, baya ga haka ta bayyana wa wakiliyarmu BILKISU TIJJANI KASSIM, irin nasarori da kalubalen da…
Mata Ku Dage Da Karatu Domin Tallafa Wa Rayuwarku Da Ta ‘Ya’yanku …C0NTINUE READING >>>>