Mataimakin Gwamnan Borno Da Fiye Da Fasinjoji 100 Sun Auna Arziki A Hatsarin Jirgin Sama

Mataimakin Gwamnan Borno Da Fiye Da Fasinjoji 100 Sun Auna Arziki A Hatsarin Jirgin Sama …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Mataimakin gwamnan jihar Borno, Umar Kadafur, da fiye da wasu fasinjoji 100 sun tsallake rijiya da baya a wani mummunan hatsarin jirgin sama sa’ilin da injin wani jirgin saman kamfanin Max Air ya kama da wuta jim kadan bayan daya tashi daga filin jirgin saman Maiduguri.

Al’amarin ya faru ne da misalin karfe 7 na yammacin jiya Laraba sa’ilin da jirgin saman, dake kan hanyarsu ta zuwa Abuja ya samu matsalar inji sakamakon yin karo da tsuntsu bayan mintuna 10 da…

>

Leave a Comment