Matasan APC Sun Taso Tinubu a Gaba, Suna So a Dawo da Shugaban SMDF da Aka Sauke

Matasan APC Sun Taso Tinubu a Gaba, Suna So a Dawo da Shugaban SMDF da Aka Sauke …C0NTINUE READING HERE >>>

Ƙungiyar matasan APC ta Zamfara ta fadawa Shugaba Bola Tinubu cewa Yazid Danfulani zai kawo ci gaba a hukumar SMDF da PAGMIMatasan sun nemi Tinubu da ya dawo da nadin Danfulani tare da hakura da Hajiya Fatima Umaru-Shinkafi a shugabancin SMDFƘungiyar ta jaddada mahimmancin sababbin dabaru a fannin ma’adanan ƙasar nan inda suka ce Danfulani na da kwarewar da ake so

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama…

>

Leave a Comment