Matashi Ya Mutu a Hannun Yan Sanda, Basarake a Arewa Ya Bukaci Kaddamar da Bincike

Sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari, ya bukaci yan sanda su binciki mutuwar Jimoh AbdulQodir a hannun jami’ansu Iyalan marigayin sun yi zargin cin zarafi da neman boye gaskiya, suna rokon hukumomi su dauki matakiRundunar ‘yan sanda ta jihar Kwara ta tabbatar da mutuwar…

Matashi Ya Mutu a Hannun Yan Sanda, Basarake a Arewa Ya Bukaci Kaddamar da Bincike …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment