Matatar Dangote Ta Rage Shigo Da Man Fetur Zuwa Najeriya, Ta Jefa Turai Cikin Rashin Tabbas – OPEC

Matatar Dangote ta rage yawan dogaron da Nijeriya ke yi na shigo da man fetur daga kasashen waje, a cewar rahoton watan Janairun 2025 da OPEC ta fitar.

Rahoton ya bayyana cewa samar da man fetur da kuma fitarwa daga matatar ke yi ya fara sauya al’amuran kasuwannin man fetur a Turai,…

Matatar Dangote Ta Rage Shigo Da Man Fetur Zuwa Najeriya, Ta Jefa Turai Cikin Rashin Tabbas – OPEC …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment