Jihar Delta – Matatar man fetur mallakin gwamnatin Najeriya da ke Warri a jihar Delta ta kama aiki bayan tsawon lokaci.
Matatar Warri mai ƙarfin tace ɗanyen mai ganga 125, 000 a kowace ranar ta dawo kan aiki makonni kalilan bayan gyara matatar Fatakwal.
Shugaban kamfanin mai na ƙasa…
Matatar Man Najerita Ta Fara Aiki bayan Ta Fatakwal, da Yiwuwar Fetur Ya Ƙara Sauka …C0NTINUE READING >>>>