Mawaki Rarara Ya Rikita Midiya, Ya Saki Sabuwar Wakar da Ta Jefa Mutane a Mamaki

Mawaki Dauda Kahutu Rarara ya sake tayar da kura a soshiyal midiya bayan ya saki wata sabuwar wakar biki mai ban sha’awaAisha Humaira ta wallafa bidiyon wakar da Rarara ya yiwa Alhaji Ibrahim da amaryarsa Khadija, wanda ya jawo martani sosaiMawakin ya yi shigar kananan kaya a bidiyon,…

Mawaki Rarara Ya Rikita Midiya, Ya Saki Sabuwar Wakar da Ta Jefa Mutane a Mamaki …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment