Mele Kyari: Yadda Almajiri Ya Taso Ya Zama Shugaban NNPCL na Najeriya

Malam Mele Kyari ya bayyana yadda ya taso daga makarantar almajirai har ya zama shugaban kamfanin makamashi lamba ɗaya a AfirkaShugaban NNPCL ya ce ya sha ƙalubale a rayuwarsa kafin ya taka matsayin da Allah Madaukakin Sarki ya ba shi a yanzuMele Kyari ya yi wannan magana yayin da…

Mele Kyari: Yadda Almajiri Ya Taso Ya Zama Shugaban NNPCL na Najeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment