Jami’ar Bayero ta Kano, (BUK)ta samu wani gaggarumin ci gaba wajen karawa miji da mata girma zuwa mukamin Farfesa Suleiman Mainasara Yar’adua da Aisha Haruna, da suka yi wa zuwa mukamin. Wannan samun ci gaban an same shi ne bayan auren da suka yi wanda ya shafe shekara 24 da kuma…
Miji Da Mata Sun Samu karin Girma Zuwa Farfesa A BUK …C0NTINUE READING >>>>