Ministan yada labaran Najeriya, Mohammed Idris, ya bayyana cewa ya samar da guraben aiki na tarayya guda 30 ga ‘yan asalin jihar Neja Ministan ya ce ya yi wasu manyan ayyuka a garinsa Malagi, ciki har da gina makarantar Islamiyya, masallatai, da aikin wutar lantarki. Mohammed Idris…
Ministan Tinubu da Ya Samawa ‘Yan Jiharsa Ayyukan Tarayya Masu Yawa …C0NTINUE READING >>>>