Ministan Tinubu Ya Ji Koken Jama’a, Ana Tsoron Kudirin Haraji zai Ruguza TETFund

Ma’aikatar ilimi ta Najeriya ta bayyana cewa ana yin garambawul ga kudirin haraji domin tabbatar da TETFund ba zai daina samun kudi baIdan ba a yi gyaran kafin amince wa da kudirin haraji ba, za a rage kaso na kudin da TETFund ke samu daga haraji tun daga 2025 har zuwa 2029Sannan daga…

Ministan Tinubu Ya Ji Koken Jama’a, Ana Tsoron Kudirin Haraji zai Ruguza TETFund …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment