Gwamna Seyi Makinde ya yi ikirarin cewa ‘yan bindiga na barazanar mamaye jihar Oyo, yayin da sojoji ke korarsu daga ArewaYa ce miyagun suna tserewa daga Arewa maso Yamma sakamakon luguden wuta da sojoji ke yi, amma jihar za ta dakile suMakinde ya bukaci sarakuna da al’umma da su rika…
Miyagun Ƴan Bindiga Sun Kafa Sansani a Kusa da Inda Gwamna Ya Shirya Babban Taro …C0NTINUE READING >>>>