Mataimakiyar babban manaja a kamfanin harhada motoci na Sin wato Zonda Ghana Limited Fan Dongyun, ta ce motocin da kamfanin su ke harhadawa a kasar Ghana, na kara samun karbuwa tsakanin ‘yan kasar.
Fan Dongyun, wadda ta yi tsokacin yayin wani gangami na yabawa, da kwastomomin…
Motoci Kirar Kamfanin Kasar Sin Na Samun Karin Karbuwa A Kasar Ghana …C0NTINUE READING >>>>