‘Mu ba Yan Ta’adda ba ne’: Bello Turji Ya Kalubalanci Sojoji, Ya Tabo Gwamna Dauda

Kasurgumin dan ta’adda, Bello Turji ya soki hukumomin Najeriya kan yada karya da cewa sun kama yan uwansa Turji ya ce sojoji suna ba yan Najeriya kunya saboda sun je sun kama dattawa a asibitoci amma suna cewa sun kama yan bindiga Dan ta’addan ya dawo kan Gwamna Dauda Lawal Dare inda ya…

‘Mu ba Yan Ta’adda ba ne’: Bello Turji Ya Kalubalanci Sojoji, Ya Tabo Gwamna Dauda …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment