Kamfanin META ya shaidawa jama’a cewa bai ji daɗin halin da su ka shiga a yammacin Laraba baMahajojin kamfanin da su ka haɗa da Facebook, WhatsApp da Instagram sun samu ƴar tangarɗaSai dai kamfanin ya cika alƙawarin da ya yi na cewa za su gyara matsalar da aka samu a cikin gaggawa
A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin, al’amuran da su ka shafi mata da yara da siyasa.
Ƙasar…
“Mu na Gyara,” Facbook, WhatsApp Sun Dawo Aiki bayan Samun Matsala a Fadin Duniya …C0NTINUE READING >>>