Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya na daga cikin mutanen da su ka halarci jana’izar mahaifiyar gwamnan JigawaHajiya Maryam Namadi ta rasu a safiyar Laraba, wanda ya sa gwamna Abba ya jagoranci tawaga zuwa Jigawa a yammacin ranarAbba Kabir ya roki Allah ya yi mata rahama da aljanna…
“Mun Rasa Uwa Ta Gari,” Abin da Abba Kabir Ya Ce bayan Rasuwar Mahaifiyar Gwamna …C0NTINUE READING >>>>