“Mutane Miliyan 1 Za Su Samu”: Ɗangote Ya Fara Raba Tallafin Naira Biliyan 16 ga Ƴan Najeriya

Gidauniyar hamshaƙin attajirin nan, Alhaji Aliko Ɗangote ta fara rabon kayaan abinci na kimanin Naira biliyan 16 a NajeriyaAn ruwaito cewa aƙalla mutane marasa galihu miliyan ɗaya ne za su amfana da tallafin Ɗangote a faɗin kananan hukumomi 774Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano…

“Mutane Miliyan 1 Za Su Samu”: Ɗangote Ya Fara Raba Tallafin Naira Biliyan 16 ga Ƴan Najeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment