“Mutane Za Su Ji Daɗi,” An Buƙaci Tinubu Ya Dawo da Farashin Fetur N300 na Watanni 2

“Mutane Za Su Ji Daɗi,” An Buƙaci Tinubu Ya Dawo da Farashin Fetur N300 na Watanni 2 …C0NTINUE READING HERE >>>

An buƙaci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya dawo da farashin man fetur N300 domin ƴan Najeriya su yi kirsimeti cikin farin cikiTsohon mataimakin shugaban PDP na ƙasa, Bode Gearge ne ya yi wannan kira, ya ce Tinubu na iya fito da tsarin neman tallafin rage farashinJigon PDP ya buƙaci sauke farashin daga nan zuwa watan Janairu, 2025, inda ya ce magidanta za su yi wa shugaban kasa addu’a idan ya sauƙaƙa masu

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon…

>

Leave a Comment