Wani lamari mai ban tausayi ya faru yayin wasan karshe na gasar tunawa da Isiaka Adeleke, yayan Gwamna Adelek na Osun ranar AlhamisƊan wasan kwallon kafa mai shekaru 29, Adeyemi Adewale, ya rasa ransa yayin da kungiyarsa ke buga wasan ƙarshe a jihar OsunLamarin ya ɗaga hankulan…
Mutuwa Ta Ratsa Filin Kwallo, Allah Ya Yi wa Wani Ɗan Wasa Rasuwa a Wasan Karshe …C0NTINUE READING >>>>