Mutuwar mawaki El-Mu’az Birniwa ta tada kura, bayan mawakan Kannywood sun shirya casu kwanaki biyar kacal da rasuwarDarakta Nasiru Ali Koki ya nuna takaici kan mawakan da ba su mutunta marigayin ba, duk da gudunmawarsa a rayuwarsuNasiru Koki ya ce El-Mu’az ya taimaka wa mawaka da yawa, amma da waɗanda suka ci moriyarsa ne aka shirya shagalin casun
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin…
Mutuwar El Muaz Ta Bar baya da Kura: Sabuwar Matsala Ta Kunno kai a Kannywood …C0NTINUE READING >>>