Wata matar aure mai shekara 42 mai suna Maman Zainab ta fadi ta mutu yayin tafsirin azumin Ramadan a masallaci a AbujaWani mazaunin Gawu ya ce matar ta je masallaci cikin koshin lafiya tare da makwabta uku kafin ta fara jin jiri da ciwon kaiDa ta fadi, wasu mata suka garzaya da ita…
Mutuwar Shahada?: Wata Mata Ta Rasu a Wani irin Yanayi yayin Tafsirin Alkur’ani a Abuja …C0NTINUE READING >>>>