Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa (NAFDAC), ta rufe wani babban kanti na ‘yan China da ke unguwar Wuse 2 a Abuja, bisa zargin sayar da kaya masu tambari da harshen China ba tare da izinin hukumar ba.
Daraktan bincike na NAFDAC, Shaba Mohammed ne, ya bayyana wa…
NAFDAC Ta Rufe Babban Kantin ‘Yan China A Abuja Saboda Saɓa Dokoki …C0NTINUE READING >>>>