Hukumar Jin Dadin Alhazai ta kasa, NAHCON ta mayar da Naira 61,080 ga mahajjata 6,239 da suka gudanar da aikin Hajji ta Jihar Kaduna a shekarar 2023.
NAHCON ta bayyana cewa, an mayar da kudaden ne sakamakon katsewar wutar lantarki da aka samu a lokacin da alhazai ke zaman Minna,…
NAHCON Ta Mayar Wa Alhazan Jihar Kaduna Kudaden Rangwame Na Aikin Hajjin 2023 …C0NTINUE READING >>>>